Category Archives: Tarihin magabata

Gabatarwar tarihin Magabata

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.

Baya ga duk ababen da za mu rika kawowa, za mu kawo muku tarihin wasu daga cikin magabata, amma za mu fara ne da tarihin imaman mazhabobi guda hudu: Imamu Malik (R.A), Imamu Shafi’i (R.A), Abu Hanifa (R.A) da kuma Imamu Ahmad (R.A)

Har ila yau, wannan zai iya tabo tarihin sahabban manzon Allah (S.A.W) da iyalan gidansa. Hakanan kuma daga cikin manya-manyan malaman musulunci.

Allah ya ba mu ikon aiwatarwa.