Monthly Archives: April, 2013

Soyayya kafin aure: Kura ce da kan rago (1)

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Dama dai so a cikin zuciya yake, ya kuma fi sha’awa tsakanin saurayi da budurwa, musamman ma’aurata. Domin a gidan aure ne ake gane soyayyar gaskiya da kuma soyayyar jabu. Allah Ya kara daidaita hankulan ma’aurata. Wadanda suke da niyya Allah Ya taimake su.
Soyayya kafin aure da muke yi, babu shakka a cikin raina idan na ce, ba ta da wani alfanun da ya kamata a ce ta samu gindin zama a cikin zukatanmu. Domin duk abin da sharrinsa ya fi yawa da kashi saba’in, Continue reading →