BARKA DA ZUWA

Muna yiwa dukkan maziyarci wannan shafi barka da zuwa. Muna maraba da gyara akan ko wane kuskure, muna shirye da karbar shawarwari. Allah ya taimake mu gaba daya, yasa wannan aiki ya zama sanadin tsira a garemu baki daya.

11 responses

  1. Muna godiya

  2. Assalaamu alaikum. Don Allaah ina neman littafin Maalam Abdullahi na Gwandu, wanda yayi magana akan siyaasa.

  3. muna sonbaya masu

  4. Auwal ibrahim gafarta | Reply

    Allah ya kara kawo mana zaman lafiya awannan kasa namu nigeria ameen.

  5. Allah yabar zumunci,Allah ya daukakamu.

  6. Ameen summa ameen

  7. Allah ya kyauta

  8. Gaskiya nima na yi farinciki da wannan kyakkyawan kuduri. Allah ya sa mu amfana da shiraruwan da za’a gabatar.

  9. Allaah ya sa mu amfana. Kuma Allah ya bada ladar da ke ciki.

  10. BABANGIDA GUNTUWA | Reply

    ALLAH YA SA ALBARKA.

Ka bar sakonka a nan