Gabatarwar tarihin Magabata

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.

Baya ga duk ababen da za mu rika kawowa, za mu kawo muku tarihin wasu daga cikin magabata, amma za mu fara ne da tarihin imaman mazhabobi guda hudu: Imamu Malik (R.A), Imamu Shafi’i (R.A), Abu Hanifa (R.A) da kuma Imamu Ahmad (R.A)

Har ila yau, wannan zai iya tabo tarihin sahabban manzon Allah (S.A.W) da iyalan gidansa. Hakanan kuma daga cikin manya-manyan malaman musulunci.

Allah ya ba mu ikon aiwatarwa.

8 responses

  1. Hamzaalkanawiy@mail

  2. da sunan wanda yakagi mai rai yanufeshi da ya bauta mashi shi kadai allahu kenan ya yan uwana ma abota kalma daya.inaso inyi maudu i don allah muji tsoran allah kada sarrai ya halakamu kujibi sahabban annabi awannan lokacin mugani yanda ake masu.da farko kada mudubi sunayensu mudubi misukayima musulinci amma gazamani yazo anmaida su kamar abinda baitaba ranaba kowa yanzu sai shehu ko wani malamin shi to irin wannan fage na sahabbai wlh ko ta ibi ba a tabawa balle mutane dake cika tunbinsu da kome suka samu allah ya kyauta ammen

  3. allah yakaramana son man zonsa annabi muhammadu s.l.a yakuma karamana son iyalen gidansa da sahabbansa da kuma auliyuul lahi shehu abdul kadir shehu tijanr(r.b)da kalifansa shehu inyyas r.t

  4. Alhamdulillah Jazakallahu khair

  5. SAHABAI BAWASU BA

Ka bar sakonka a nan