Tag Archives: HUDUBA DAGA MINBARIN MANZON RAHAMA (MUHAMMAD) SALLALAHU ALAIHI WASALLAM 26/4/1434 (8/3/2013)

Fitintinun da suke faruwa a garuruwan musulmi a yau

Ya bude hudubar tasa ne da yabo ga Allah da kuma salati da sallama ga Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi.
Sannan ya yi wasici da jin tsoron Allah madaukakin sarki.
Ya kusa cikin hudubar tasa yana mai Magana dangane da fitintinun da suke faruwa a garuruwan musulmi a yau.
Yana mai cewa fitintinu a yau sun kewaye musulmi a garuruwansu ta ko ina, wadda musibar da tafi ko wacce girma da cutarwa a cikin musulmi a yau it ace: musibar sabani da rarrabuwar kai, da kuma yaduwar kiyayya da kin jinin juna kuma duk sabo da kawar rayuwar duniya, wanda basu farga ba har wannan sharri ya zo ya mamayesu ya fantsama a cikinsu, Continue reading →